RFI Hausa Escuchar en vivo

Kafofin yada labarai ga Kasashen Duniya na Faransa sun hada da France 24, rediyon yada labarai a kodayaushe, RFI, radiyon duniya; Monte Carlo Doualiya, rediyon da ke yada shirye shirye cikin harshen Larabci. Tashoshin uku na yada shirye shiryensu ne daga Paris zuwa Nahiyoyi 5, a cikin harsuna 14. RFI Hausa es una estación de radio en Gambia, transmitido en formato Noticias
